Jump to content

User:HassanBgw

From Wikipedia, the free encyclopedia

"Sunana Hassan Abdullahi Muhammad "

An haifeni A Karamar Hukumar Bagwai wadda take a karkashin jahar Kano, A shekarar dubu daya da dari Tara da casain da Tara 1999

Na fara karatuna a makaranta A Bagwai primary A shekara ta 2004_2010 na shiga makarantar Secondary a shekarar 2011-2016 Bayan Haka na danyi Hutu kafin na tafi Tartiary institute nafara Federal College of Education Kano a shekara ta 2019 Wanda Har yanxu ban gama ba Amma Zan gama a karshen wannan shekara 2022 insha Allah